Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Bankin CBN a Najeriya ya kara kudin mallakar katin ATM zwa N1500. An sau karin kashi 50 cikin 100 a kan kudin da ake biya a baya. Lamarin zai shafi harkar POS.
Gwamnatin tarayya na duba yiyuwar kara adadin lokacin da ta karewa shirin daukar mutane 77400 aiki a karkashin shiri na musamman a fadin kananan hukumomi 774.
Trump da magoya bayan jam'iyyar Republican sun caccaki Biden da jam'iyyarsa ta Democrat na gaza janye zanga zangar Antifa da Black Lives. Trump ya ce idan har
Jaruma a masana'antar shirya fina finan Hausa, Maryam AB Yola, ta sanar da ficewarta daga fim da kuma ita kanta masana'antar ta Kannywood. Maryam Yola ta sanar
Hukumar Sojin Najeriya ta mika mutane 778 da aka samu nasarar cetowa daga hannun yan ta'addan Darul Salam ga gwamnatocin asalin jihohinsu 16 da birnin taraya.
Hukumar lura da wutan lantarki a Najeriya (NERC), ta sanar cewa za'a fara dabbaka karin farashin wutan lantarki fari daga ranar 1 ga Satumba, 2020 (Yau kenan).
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Kungiyar gwamnonin arewa sun taya takwaransu na jihar Kogi, Yahaya Bello murna a kan nasarar da ya yi a kotun koli wacce ta tabbatar da shi a matsayin Gwamna.
An samu hatsaniya a ranar Asabar a wata coci dake kan hanyar Ako Aro, a yankin Ifako-Ijaiye dake jihar Legas, bayan Iberemu Osadebe, ya kawo karshen bikin da...
Babban daraktan kwangiloli na hukumar ci gaban Neja Delta (NDDC), Cairo Ojougboh, ya ce zaman lafiya zai y kaura idan aka fitar da sunayen ƴan kwangilar NDDC.
Labarai
Samu kari