Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Iyalan marigayi Moshood Abiola, wanda ya ci zaben ranar 12 ga watan Yunin 1993 na shugaban kasa a Najeriya, sun bayyana arangamarsu da 'yan bindiga, The Cable.
Makarantun firamare da sakandare a jihar Anambara zasu bude ranar Litinin, 7 ga watan Satumba, 2020, bisa jawabin da sakataren din-din-din, Nwabueze Nwanko.
An yi muhimmiyar ganawa a tsakanin rundunar 'yan sanda da ma su rike da sarautar gargajiya a masarautar Kontagora domin tattauna yadda za a samu nasarar tabbata
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da ayyana ranar 1 ga watan Nuwamba ta kowacce shekara a matsayin ranar matasa ta ƙasa. An ware ranar ne don batutuwan matasa.
Donald ya bayyana yadda mahaifiyar saurayi da 'yan uwansa suka bukaci budurwar da ya kai musu, da ta wanke kwalliyarta a ziyarar farko da ta kai wa sirikanta.
Jiragen sojojin saman Najeriya sun tarwatsa wasu gine-gine na ƴan ta'addan kungiyar Islamic State of West African Province (ISWAP) a Kaza da ke Gulumba-Gana.
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) ta amince da fitar wasu makudan kudade har dala 3.1 domin bunkasa harkokin hukumar kwastam na Najeriya a yau Laraba, 2 ga wata.
Malamai a jihar Imo sun ce ba za su bude makarantun Firamare da Sakandire ba ko da gwamnatin jihar ta bayar da umurnin hakan. Shugaban kungiyar NUT n a jihar
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP; abokin hamayyarsa Pastor Osagie Ize-Iyamu da tsohon shugaban APC, Adams Oshiomhole sun shiga ganawa, don yin
Labarai
Samu kari