Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Zanga-zanga ta barke da sanyin safiya a sanadiyyar karin farashin fetur da lantarki. Masana sun ce ya zama dole fetur ya kara kudi tun da danyen mai ya tashi.
A lokacin da mutanen unguwar ke tuhumarsa kan dalilin da ya sa ya aikata wannan laifi, wani dattijo ya ce magidancin ya sanar da su cewa kungiyar asiri gare su
Jorge wanda yake mahaifi a wajen fitaccen dan wasan kwallon kafa Lionel Messi ya bayyana cewa tauraron dan nashi zai cigaba da zama a Barcelona har zuwa karshen
Gwaman Ogun ya yi magana game da karin kudin man fetur da aka yi. Dapo Abidoun ya na goyon bayan maida farashin litar fetur N162, ya ce kasuwa ce ta canza.
A jiya Laraba ne Gwamnan Bauchi, Bala Mohd ya tabbatar da mutuwar mutanensa wurin ambaliya. Mummunar ambaliyar ruwa ta hallaka wasu Bayin Allah a Yankin Warji.
A jiya ne mu ka ji cewa a Najeriya Malaman da su koyawa ‘Yan Makaranta karatu sun gaza cin jarrabawa. TRCN ta ce malamai fiye da 9, 000 sun fadi jarrabawar bana
An dauki hotunan jami'an hukumar kula da ababen hawa na jihar Legas, LASTMA, su biyu suna faɗa da fasinjoji a wani mota da suka fito daga Ikeja zuwa Obalende.
Jami'ai biyu na rundunar sojin saman Najeriya sun rasa ransu sakamakon mummunan hatsarin motar da aka tafka a ranar Litinin a jihar Bauchi, Punch ta ruwaito.
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya sanya hannu akan fitar da naira miliyan 257 wajen biyan kudin makaranta dana abinci ga dalibai 43 na jihar da
Labarai
Samu kari