Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Hukumar yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis ta bayyana yan bindiga kimanin 50 da ta kama tare da shanu 220 da suka sace na jama'a, rahoton Sahara Reportes
Kungiyar yan ta'adda ta ISWAP ta yi ikirarin cewa mayakanta sun halaka dakarun sojojin Najeriya har su ashiri a wasu hare-hare 2 a jihar Borno a ranar Talata.
Da ya kai ziyarar gani da ido zuwa garin Kagara ranar Alhamis, Hassan ya sanar da cewa rundunar 'yan sanda ta kashe shidda daga cikin 'yan bindigar da suka kai
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bawa Hukumar Kula da Masu Yi wa Ƙasa Hidima, NYSC, ta fara shirye-shiryen buɗe sansanin horaswarta a dukkan faɗin ƙasar. Shugaban
Hauhawar farashin kayan abinci da kara farashin litar man fetur da karin kudin wutar lantarki sun harzuka 'yan Najeriya, lamarin da yasa da jama'a da dama ke ba
Daga karshe gwamnatin tarayyar Najeriya ta sassauta dokar kulle na korona da ta sanya a fadin kasar daga 12:00 na tsakar dare zuwa 4:00 na asubahi daga yau.
Kamfanonin jiragen da aka baiwa lasisin gudanar da ayyukansu a kasar sun hada da: Middle-East, British Airways, Delta airlines, Qatar Airways, da Ethiopian Airl
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce gwamnatocin jihohi da shugabannin makarantu kasar nan su fara shirin buɗe makarantun baki daya, jaridar The Punch ta ruwaito.
Rahotanni sun bayyana cewa mazauna yankin ne suka kokawa dakarun Amotekun, inda su kuma suka bazama neman mutanen, har suka kamasu, tare da ceto wadanda aka sac
Labarai
Samu kari