Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Allah ya yi Sarkin Musawan Katsina, Alhaji Muhammad Gidado Usman Liman, rasuwa. Ya rasu a ranar Laraba da rana bayan gajeriyar rashin lafiya da yai fama da ita.
Bidiyon yadda ake ruwan kudi a bikin diyar shugaban kasar Najeriya, Hanan Buhari da Turad Sha'aban, ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar, jaridar Punch.
Wadansu bata-gari da aje zargin 'yab bindiga ne a ranar Lahadi sun kutsa fadar Isiu da ke Ikorodu a jihar Legas inda suka yi yunkurin garkuwa da sabon basarake.
DHQ ta ce ta gaggauta daukan wannan mataki ne bayan hukumar kwastam ta Najeriya (NCS) ta fitar da wata sanarwa domin ankarar da mazauna Abuja da wasu makwabtan
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun yi gagarumin nasarar kama wasu matasa biyu da suka kware wajen yi wa mutane fashi da makami a motar haya.
Wani sojan Najeriya ya nuna alhini da bakin ciki a kan mutuwar wasu abokan aikinsa wadanda ya ce Boko Haram sun halaka a garin Maiduguri, babban birnin Borno.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin makiyaya ne a ranar Lahadai, sun kai hari yankin Adara da ke Buda a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Sun kashe mutum uku.
Shugaban kungiyar Malaman Izala na jihar Sokoto, Sheikh Abubakar Usman Mabera ya jadadda cewa duk wani lauya Musulmi da ya tsayawa Aminu Shariff ya kafurta.
Shugaba Muhammadu Buhari zai shilla jamhurriyar Nijar ranar Litinin domin halartan taron shugabannin kasan yankin Afrika ta yamma karkashin gammayar ECOWAS.
Labarai
Samu kari