Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sha alwashin kawo karshen siyasar tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole a zaben jihar mai zuwa a Satumba.
Bayan kwanaki kalilan da mujallar Forbes ta bayyana Tyler Perry a matsayin biloniya, ya fara ginin wani katafaren gida wanda ba a taba irinsa ba,daga shafi LIB.
Wani dattaijon maigadi mai suna Solomon Ade ya rasu bayan da aka zargi ya kwanta bacci da takunkumin fuska a wurin aikinsa da ke yankin Alako a Abeokuta, Osun.
Dakarun rundunar Operation Sahel Sanity ta damke 'yan bindiga 418 da wasu masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a har 315 a yankin arewa maso yamma, Vanguard.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa, SEMA, ta sanar da cewa yawan mutanen da suka mutu ya kai 2 tare da dubban gidaje da gonakin da suka lalace sakamako
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar coronavirus ta sake harbin sabbin mutane 162 a fadin johohin Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram na shirin kai farmaki babbar birnin tarayya Abuja, da jihohin da ke makwabtaka da su irinsu Kogi.
Dubban mabiya addinin Islama a kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin kasar Faransa kan zanen batancin ga manzon Allah.
Hukumar bayar da agajin gaggawa na Kano (SEMA) ta tabbatar da cewa ambaliyar ruwa ta kashe mutum huɗu tare da lalata gidaje fiye da 5,200 a Rogo da Danbatta.
Labarai
Samu kari