Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Kungiyar daliban Najeriya (NANS) ta fadawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya janye karin farashin man fetur da gwamnatinsa ta yi ko kuma dalibai su mamaye tit
Wata motar tanka dauke da man fetur ta yi kicibis da wata tirela a jihar Neja inda a nan take tirelar ta fadi tare da kamawa da wuta, an yi asarar dukiyoyi.
Kungiyar malaman Najeriya reshen babbar birnin tarayya ta umurci malaman makarantun firamare da kada su koma bakin aiki idan aka bude makarantu saboda albashi.
Kwamitin ayyuka na musamman na majalisar dattawan Najeriya, ta ce gwamnatin tarayya na kashe naira biliyan biyar a kowanne wata a kan 'yan gudun hijira a gabas.
Yan bindiga a Birnin Gwari sun halaka wani hazikin jami’in sojan sama kuma jami’i mafi hazaka a wani horo na musamman na rundunar sojin sama, Muhammad Auwal.
Za ku ji cewa ana zargin an kashe mutum 2 yayin da Kungiyar IPOB ta kai wa Hausawa hari. Bayan an kashe wasu, an kuma raunata wasu a harin da IPOB ta kai jiya.
Duk da bayyana Mamman Daura da aka yi a matsayin uban taron auren Hanan Buhari da Muhammad Turad, dan uwan shugaban kasa kuma shakikinsa bai samu halarta ba.
Tsohon shugaban ma'aikata na hukumar tsaro ta Najeriya, Lt. Gen. Alani Akinrinade, ya shawarci gwamnatin tarayya ta kyale hukumomin Hisbah dana Amotekun da...
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wata budurwa mai shekaru 22 da aka bayyana sunanta da Hope David, da laifin kashe masoyinta mai suna Justice Esiri...
Labarai
Samu kari