Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III, ya magantu a kan lamarin kashe-kashe da ya ki cinyewa a yankin kudancin Kaduna, ya ce ya zama dole a dauki matakin gaggawa.
Rikici ya kaure tsakanin Abraham Musonda (52) da matarsa mai shekaru 40, sakamakon gaza cire mata bera da ta gani a kusa da gadonta. A tsakiyar rikicin ne, ma
Rundunar sojoji Najeriya tayi gagarumin nasara a kan yan ta'adda, ta kashe mayakan kungiyar tara a yayin wata kakkaba a karamar hukumar Gwoza da ke jihar Borno.
Wata budurwa mai shekaru 30 na kwance rai a hannun Allah bayan da saurayinta kuma uban 'ya'yanta biyu ya sassara mata gatari a kai da kashin baya,Vanguard tace.
A hoton barkwanci da Bulama zana kuma jaridar Daily Trust ta wallafa, an nuna 'yan Najeriya suna kallon hotunan bikin Hanan a yayin da ake shagalin biki a can
Daya daga cikin dakatattun sarakunan gargajiya na jihar Anambra, Igwe Alex Edozieuno na Mkpunando Aguleri na karamar hukumar Anambra ta gabas,ya rasa rawaninsa.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Abaribe ya ja kunnen yan kudu da kada su yarda da goyon bayan shugabancinsu da Gwamna El-Rufai ke yi a 2023.
Wata ma'aikaciyar jinya 'yan asalin Ibadan mai suna Sukurat Adewale, cike da hawaye a ranar Juma'a ta sanar da wata kotun gargajiya a garin Ibadan da ke Oyo.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi kasa-kasa da yan bindiga a jihohin Nasarawa da Benue, sun kashe mutum biyar cikinsu sannan suka kama wasu guda takwas.
Labarai
Samu kari