Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
A hoton barkwanci da Bulama zana kuma jaridar Daily Trust ta wallafa, an nuna 'yan Najeriya suna kallon hotunan bikin Hanan a yayin da ake shagalin biki a can
Daya daga cikin dakatattun sarakunan gargajiya na jihar Anambra, Igwe Alex Edozieuno na Mkpunando Aguleri na karamar hukumar Anambra ta gabas,ya rasa rawaninsa.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Abaribe ya ja kunnen yan kudu da kada su yarda da goyon bayan shugabancinsu da Gwamna El-Rufai ke yi a 2023.
Wata ma'aikaciyar jinya 'yan asalin Ibadan mai suna Sukurat Adewale, cike da hawaye a ranar Juma'a ta sanar da wata kotun gargajiya a garin Ibadan da ke Oyo.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi kasa-kasa da yan bindiga a jihohin Nasarawa da Benue, sun kashe mutum biyar cikinsu sannan suka kama wasu guda takwas.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu gawurtattun masu safarar yara da ke kashe masu jego suna yin awon gaba da jaririnsu. Masu safarar, Mary Ishamel (68) tare da
Wasu 'yan daban siyasa a ranar Litinin da safe sun zagaye majalisar jihar Ondo , lamarin da ya kawon tsora da firgita a zukatan jama'a, The Punch ta wallafa.
Shugaba Buhari, ya sanar da cewa, gwamnatin sa ta shirya kaddamar da gidauniyar tallafawa matsakaitu da kananan 'yan kasuwa a Nigeria. A wannan sabon shirin, g
Bayan jama'a su shiga lamarin, an sasanta sannan kuma aka sake daura aure tsakanin wata mata mai ido launin shudi da tsohon mijinta da ya guje ta saboda idon.
Labarai
Samu kari