Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Wani irin lamari mai cike da tashin hankali ya faru a ofishin 'yan sanda na Madeira dake Mthatha, cikin kasarAfrika ta Kudu, yayin da wani mutumi ya harbe...
Hausawa 2 mazauna Oyigbo a ƙaramar hukumar Oyigbo a Rivers ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin da wasu da ake zargin ƴan kungiyar IPOB suka kai..
Akwai 'yan Najeriya da yawan gaske, da ba wai iya kokari ne da su ba kawai, suna kuma samun kudi sosai da rayuwa mai kyau da sana'ar da suke yi. Wata mata...
Mayakan ta'addancin Boko Haram sun kashe farar hula goma a wani hari da suka kai wani kauyen da ke yankin arewa maso gabas, majiyoyin tsaro daga yankin suka ce.
Gwamnatin jihar Ogun ta sanar da ranar da dalibai zasu koma makarantan bayan watanni biyar da zama a gida sakamakon bullar cutar Korona a watan Maris 2020.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 155 a fadin Najeriya yau Litinin.
Ko a kwanakin baya gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa ta saka irin wadannan na'urori a cikin birnin Kaduna domin inganta tsaro da saukakawa jami'an tsaro
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III, ya magantu a kan lamarin kashe-kashe da ya ki cinyewa a yankin kudancin Kaduna, ya ce ya zama dole a dauki matakin gaggawa.
Rikici ya kaure tsakanin Abraham Musonda (52) da matarsa mai shekaru 40, sakamakon gaza cire mata bera da ta gani a kusa da gadonta. A tsakiyar rikicin ne, ma
Labarai
Samu kari