Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Doka mai tsauri ta Pakistan ta haramta batanci ta sanya hukuncin kisa ga wanda ya yi batanci ga Annabi Muhammad (SAW), ko wani cin mutunci ga Musulunci, ko Al-Q
Har yanzu Sufetan ‘Yan Sanda na kasa ya gaza kawo Vijah Opuama gaban kotu. Opuama ya na cikin wadanda su ka tsaya takarar gwamna a Bayelsa a jam'iyyar adawa.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi kira ga sarakunan Arewacin Najeriya kada suyi kasa a gwiwa wajen wayar da kan al'ummarsu kan hanyoyin kare kai.
Wata mata ta zame ta faɗa cikin dam a lokacin da ta ke ɗaukan hotuna yayin wata liyafar cin abinci na masoya da aka yi a Chepkiit Waterfalls da ke yankin Nandi.
Kasurguman yan bindigan da suka addabi gabashin jihar Sokoto, Arewa maso yammacin Najeriya sun ajiye makaman yaki sakamakon zaman sulhu da gwamnatin jihar.
Wani mummunan al’amari ya cika da iyalai yan gida daya su shida inda gini ya rufto musu sannan ya yi ajalinsu a jihar Kebbi. Ruwan sama ne ya haddasa hakan.
Mayaƙan kungiyar Boko Haram sun kashe farar hula guda 10 a wasu hare-haren da suka kai wasu ƙauyuka uku a Borno kamar yadda masu tsaro na ƙauyukan suka sanar.
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT project 23 tana zawarcin babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, cewa ya fito takarar shugaban kasa a 2023.
Shugaba Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya ce gwamnati ba za ta mayar da tallafin kuɗin man fetur ba ma'ana janye tallafin ya zauna daram dam kenan.
Labarai
Samu kari