Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Dokoki 2 da aka karya a bikin diyar Buhari
Dokoki 2 da aka karya a bikin diyar Buhari
daga  Aisha Musa

Yan Najeriya da dama sun soki iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan karya dokar babban bankin Najeriya (CBN) da na hukumar NCDC a wajen bikin Aisha Hanan.