Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Shugaban Alkalan Najeriya, Alkali Tanko Mohammed, zai rantsar da Alkalai 85 domin zama akan kararrakin zabukan gwamnan da za'a gudanar a jihar Edo da Ondo.
Lamarin ya faru ne a harabar wurin da matar ke aiki a Navy Federal Credit Union kusa da Kanti a Millenia Orlando ranar Talata 8 ga watan Satumban shekarar 2020.
Mazauna garin Abuja sun yiwa wani jami'in hukumar kiyaye a hadura hanyoyin Najeriya watau FRSC, dukan tsiya saboda haddasa hadarin da yayi a kan hanya a garin.
Gwamnan jihar Edo kuma dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party a zaben gwamnan jihar mai zuwa, Godwin Obaseki ya ce zai sauka idan ya sha kaye a zaben.
Gwamnatin jihar Katsina da rundunar ƴan sanda sun karrama wasu matasa saboda jarumtar da suka nuna na ƙwatar kansu daga hannun yan bindiga har ma sun kashe ɗaya
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce da gaggawa zai garzaya bada shaida a kan dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, matukar aka gayyacesa.
Ayuba Wabba, shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), ya ce gwamnatin tarayya ba ta fahimcesu ba kan korafin da suka yi na tashin farashin litar man fetur.
Hukumar gudanar da zaben jihar (KSIEC) ta sanar da cewa za su fara karbar takardun tsayawa takara daga ranar 24 ga watan Satumba zuwa ranar 2 ga watan Oktoba...
Wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress sun hade yayinda suke kokarin ganin sun kwato Adamawa daga hannun jam’iyyar PDP mai mulki a jihar.
Labarai
Samu kari