Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Arewa Trust Weekly ta ruwaito Gwamna Nasir El-Rufa'i a watan Afrilu ya soke almajiranci a jihar ya kuma bada umarnin a mayar da dukkan almajiran jihohin su ne
Kotun ladabtar da Likitoci a Najeriya ta kama Likitoci biyu - Iyoha Joseph da Mukaila Oyewumi Oladipo - da laifin sakaci wajen kula da wani jariri mai Peace.
A kalla mutum 14 suka rasa rayukansu yayin da gidaje masu tarin yawa suka rushe bayan ambaliyar ruwan sama da ta auku a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara.
Gwamnati ta tabbatar da shirin kare ‘Yan makaranta daga ta’adi kafin komawa aiki. A cewar UN, dalibai da sauran mutane za su fi jin dadin daukar darasi a haka.
Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya ce bayanan sirri sune abinda ake bukata matukar ana bukatar nasara a yaki da ta'addanci.
Dubun Shahrarren dan bindigan da aka dade ana nema ruwa a jallo, Terwase Agwaza Gana, ya cika hannun jami'an Sojin 'Special forces' a jihar Benue ranar Talata.
Gwamnatin jihar Ogun ta bayar da sanarwar cewa da zarar daliban firamare na jihar sun koma makaranta a ranar 21 ga watan Satumba za ta yi musu karin aji kai...
Shugaban kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenie, ya tabbatar da wallafa hoton fiyayye Annabi Muhammad (SAW), a wata mujalla ta kasar Faransa mai suna CHarlie Hebdo.
A rubutun da ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Talata, mai magana da yawun shugaban kasar ya ce har Naira 600 an siya litar man fetur a zamanin mulkin PDP.
Labarai
Samu kari