Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wasu masu garkuwa da mutane da aka zargin yan bindiga ne sun kai hari garin Nahuche a karamar , hukumar Bungudu a Zamfara sun sace yaran ma'aji su uku a gida.
An kama mu tare da 'yan jarida da mambobin jam'iyyar SPN da safiyar yau (Alhamis) yayin da muka fito zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin man fet
Ana gobarar yanzu haka a tashar ruwan Beirut, babbar birnin kasar Lebanon, yan makonni bayan mumunar tashin sinadarin Bam, Ammonium Nitrate, da yayi sababi.
A jawabin shugaban kasar, ya ce wadatar da kasar da abinci na daga cikin kudurorin gwamnatinsa, kuma zai tabbatar an cimma hakan. Rahotanni sun bayyana cewa a
Wata Uwar gida a jihar Nasarawa ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa zargin cewa baya kallonta da gashi, ta ce ko kashi ya fita daraja a wajen mijinta.
Wata mahaifiya da ke soyayya da dan ta mai shekaru 19 mai suna Carlos, ta yi magana sakamakon caccakarta da ake faman yi bayan bayyanawa jama'a halin da suke.
Gwamnatin jihar Abia ta bakin kwamishinan noma na jihar ta gargadi mutane su dena cin huhun shanu idan an yanka saboda bullar cutar tarin TB na shanu a jihar.
A wata takarda da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya wallafa ranar an nuna cewa an samu kudaden ne daga rabanu a kayan da aka shigo dasu Najeriya da ku
Hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ta ce an saka ranar jarabawar shiga makarantar horon hafsin 'yan sanda da ke Wudil jihar Kano domin diban dalibai karo na 8.
Labarai
Samu kari