Ministan kudi, Wale Edun, ya yi tsokaci kan batun sake karbo bashi daha wajen asusun ba da lamuni na duniya (IMF). Ya ce Najeriya ba ta da shirin karbo bashi.
Ministan kudi, Wale Edun, ya yi tsokaci kan batun sake karbo bashi daha wajen asusun ba da lamuni na duniya (IMF). Ya ce Najeriya ba ta da shirin karbo bashi.
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai a kan hanyarsu ta zuwa zana jarabawar JAMB daga Makurdi zuwa Otukpo, jihar Benue, a daren Laraba, 15 ga Afrilu, 2026.
Kotun ta yanke wa Abba Arando mai shekaru 25 da haihuwa hukuncin ɗaurin shekaru biyu ne saboda samunsa da laifin satar karas da kudinsu ya kai Naira 65,000.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya bayyana kudirinsa na son neman kujerar shugabancin jam'iyyar APC mai mulki na kasa, ya ce san yadda ake yi.
An dakatar da daurin auren wasu masoya a Tana River, bayan wani mutumi ya fito ya bayyana cewa shine mahaifin amaryar da angon, a yayin da ake shirin daura aure
Bayan ficewar tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara daga jam'iyyar PDP, wani babban na hannun damansa, Salisu Ningi ya bi sahunsa shima ya koma APC.
Tsohon Gwamna Gabriel Suswam ya na ganin da an bar ‘Gana’ da rai, da ya yi amfani wajen gano wasu sirri. Kisan gawurtaccen ‘Dan bindigan ya jawo surutu yanzu.
Ayo Fayose zai ja daga da Gwamna Makinde kan rikicin PDP inda ake rigima tsakanin tsohon Gwamnan da Gwamnan Oyo mai-ci a yau watau Injiniya Oluseyi Makinde.
Gwamnatin tarayya da shugabannin kungiyar likitoci masu neman kwarewa, a daren jiya sun saka hannu a kan sabuwar yarjejeniyar fahimita domin janye yajin aiki.
Daga 2015 zuwa 2020, bashin da Gwamnatin Najeriya ta ci ya karu da 150% a mulkin Buhari. Mun kuma ji cewa Najeriya ta na shirin karbo cin sabon bashi daga waje.
Wani yaro karami ya koyi darasi dake nuni da cewa soyayya tana iya cutar da yara kanana. Ba a kowanne lokaci bane muke dacewa da mutanen da muke so ba. Wani...
Labarai
Samu kari