Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa kalla mutane 825,805 ne ke rayuwa cikin talauci a jihar, wadanda suke bukatar agaji. Gwamnatin jihar ta kuma yi nuni da
Kan mutane ya rarrabu a shafin sada zumunta na Twitter, bayan wata budurwa ta bayyana cewa wani mutumi ya tura mata kudi har naira dubu hamsin (N50,000) saboda
Zama fitacce a Najeriya na da matukar muhimmanci kuma abun alfahari ne. Amma kuma dole ne ya zamanto mutum na iya siyan wasu kayan kyale-kyale da kayan gayu.
Yan bindiga sun farmaki jami'an hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC, inda suka kashe 2 tare da yin garkuwa da guda 10. An ruwaito cewa, an kai masu harin ne a
Wasu yankuna na karamar hukumar Kudan ta jihar Kaduna, sun fuskanci ambaliyar ruwan sama wanda ya janyo mutuwar rayuka uku tare da salwantar gidaje masu yawa.
Wani kasurgumin dan fashi da makami da ake kira Sada a jihar Katsina ya mika wuya rundunar sojoji a sansaninsu da ke Dansadau, ya mika masu makamai na AK 47.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su mayar da hankali wajen cin abincin da aka noma gida su manta da batun bude iyakokin kasar a yanzu.
Al'ummar Yarabawa mazauna jihar Kogi, sun bayyana cewa lokaci ya yi da za su tattara su koma shiyyarsu ta asali, Kudu maso Yamma. Kungiyar Yarabawan Okun, ta y
Wadansu masoya biyu da ke Okija a jihar Anambra sun kashe kansuu a farkon watan Satumba, sakamakon hana su aure da aka yi saboda daya na daga tsatson bayi.
Labarai
Samu kari