Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda matashi ya kashe gwaggonsa da hannusa
Yadda matashi ya kashe gwaggonsa da hannusa
daga  Aisha Musa

Wani matashi ya shiga hannun jami'an yan sanda a jihar Ogun bayan ya halaka gwaggonsa ta hanyar buga mata rodi saboda yana zarginta da kashe masa dansa na fari.

Tsawa ta kashe dattawa uku a jihar Katsina
Tsawa ta kashe dattawa uku a jihar Katsina
daga  Aisha Khalid

Tsawa ta kashe mutum hudu cikin manoma biyar da suka fake a kasan bishiya yayin da ake tafka mamakon ruwan sama a kauyen Kukar-Gesa da ke karamar Katsina a jiha