Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Sanannen abu ne cewa zaben jihar Edo ya zo da rigingimu masu tarin yawa. Rigingimun sun fara da na cikin gida tsakanin tsohon Shugaban jam'iyyar APC na kasa.
Mun kawo maku jawabin marigayi mai martaba sarkin Zazzau lokacin da mai martaba sarkin Kano ya kai masa ziyarar farko a matsayin sarkin Kano a farkon bana.
Bayan nasarar da Gwamna Godwin Obaseki ya samu a karo na biyu a zaben da aka yi ranar Asabar, ya bayyana a titunan Benin City tare da matarsa da mataimakinsa.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo, ya yi wallafa labari mai dadi a shafinsa na Twitter don ya sanar da masoyansa cewa ya zama kakan yaro namiji.
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
Kakakin rundunar yan sandan jihar Anambra, Muhammad Haruna, yace suna irin wannan kamen saboda damkar masu laifi musamman na kungiyar asiri a wuraren daban.
Gwamna Obaseki ya aika da sako mai matukar muhimmanci ga dan takarar jam'iyyar APC, Osagie Ize-Iyamu, bayan lallasa shi da yayi a zaben da ya gabata, BBC tace.
Kafin zuwansa karamar kungiyar kwallo ta Real Madrid a shekarar 2016, Akinlabi ya samu horo a makarantun kungiyoyin kwallon kafa na kasar Spain da yawa da suka
Wata mata da ake zarginta da aike da ambulan mai dauke da wasika mai guba, wacce ta tura ga gidan gwamnatin Amurka, ta shiga hannu, Linda Ikeji ta wallafa.
Labarai
Samu kari