Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna

- Shagali da bidiri ya barke a jihar Edo, bayan gwamna Obaseki ya isa titin birnin Benin dake jihar.

- Obaseki, dan takarar PDP ya samu nasarar lashe zabe bayan mummunan kayen da yayi wa Osagie Ize-Iyamu na jam'iyyar APC

- Mutane da dama sun nufi gidan gwamnati saboda su hadu da gwamna da matarsa har da mataimakinsa Philip Shaibu

Obaseki, matarsa da mataimakinsa tare da shuwagabannin PDP sun biyo tituna inda suke baje kolin murnarsa da annashuwa.

Dubban mazauna jihar Edo sun bi ayari inda suke taya zababben gwamnan murnar nasara da ya samu a yayin zaben da ya gabata, The Cable ta wallafa.

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daaga The Cable
Asali: Twitter

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

KU KARANTA: Zamfara: 'Yan bindiga sun yi garkuwa da manoma 40

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

KU KARANTA: Zaben Edo: Buhari bai taba amfani da karfin ikonsa wurin magudi ba - El-Rufai

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna. Hoto daga The Cable
Asali: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel