Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Wata kungiyar hadin kai ta arewa, CNG, ta rubuta korafi ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda take sanar da shi zargin 'yan siyasa da hannun dagula bincike.
Sohaib Ahmed mazaunin Rawalpindi ya siyawa matarsa fili a wata unguwa mai suna 'Sea of Vapour' a duniyar wata akan kudi dalar amurka arba'in da biyar ($45)...
Ana sa ran layin dogon zai fara ne daga Kano, ya shiga Dambatta, Kazaure, Daura, Mashi, Katsina, Jibiya sannan ya tsaya a Maradi, Jamhuriyar Nijar Shugaban kasa
An yi addu'ar ukun rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a fadarsa da ke birnin Zaria a yau, 23 ga watan Satumban 2020. Manyan mutane sun samu halarta.
FG a ranar Alhamis za ta sake gana wa da kungiyoyin NLC da TUC, a ranar Alhamis kan barazanar tafiya yajin aikin da kungiyoyin suka yi kan karin kudin fetur.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Sarkin Zazzau, Alhaji Abubakar Shehu Idris, ya rasu ba ya iya bacci sa ya sha magani.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama da sauran mutane sun huro wa tsohon ministan ilmi Kenneth Gbagi wuta a kan zarginsa da bada umurnin tube ma'aikatansa a otel.
Yan sanda sun damke wani saurayi da ya dirkawa budurwarsa ciki sannan bayan ta haihu sai ya siyar da jariran ga wata mai fataucin kananan yara kan 150,000.
Zaben 19 ga Satumba, 2020 na kujerar gwamnan jihar Edo ya zo kuma ya tafi amma har yanzu akwai sauran barbashin kura tsakanin yan siyasa da masu sharhi kan abu.
Labarai
Samu kari