Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Rundunar yan sanda, gwamnatin Katsina da kungiyar kwadago sun ce ya kamata mazauna su tashi su fara kare kansu daga 'yan bindiga ta hanyar kafa kungiyoyin tsaro
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a rage farashin takin zamani domin wadatar da kasa da abinci. A yanzu za a rinka sayar da takin akan N5000 mai makon
A makon nan Gwamnan Zamfara ya zargi tsohon Gwamna Abdulaziz Yari da sace Biliyan 37. An bayyana cewa Yari ya karbi kudi daga hannun Gwamnatin Tarayya ya yi gum
Hukumar karbar korafi ta jihar Kano ta sanar da cewa ta samu labarin wasu kudi sama da miliyan 30 da aka wawure a ma'aikatar noma ta jihar Kano, BBC ta ruwaito.
Hon. Fatihu Muhammad ya yi wa Talakansa barazanar bada umarnin ayi masa dukan tsiya. ‘Dan Majalisar mai wakiltar yankin Daura ya bayyana haka ne a wayar tarho.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 176 a fadin Najeriya ranar Talata.
Kasar Saudiya ta amince da dawo da aikin Umrah, amma bisa sharadin bin matakai uku, domin kiyaye barkewa ko yaduwar cutar COVID-19. Za a fara da matakin fark
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan, ya jagoranci wata tawaga zuwa jihar Kaduna domin yin ta’aziyyar marigayi sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyar rasuwar Sarkin Shehun Bama da Sarkin Biu. A cewar shugaban kasar, mutuwar Sarakunan a kusan lokaci da
Labarai
Samu kari