Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
'Yan daba sun yi wa wata mata illa babba mai suna Chinenye Aroh da ke Agwueziavo a yankin Amaeze da ke Ishiagu ta karamar hukumar Ivo a jihar Ebonyi da ke kudu.
Tsohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomole ya bayyana cewa sai da ya zub da hawaye ranar Asabar da akayi zaben gwamnan jihar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya taimaka masa a lokacin yana shugaban kasa
Kungiyar Masu Sana'o'i ta Kasa, TUC, ta ce har yanzu akwai jihohi takwas a Najeriya da ba su aiwatar da sabbon tsarin albashi mafi karanci ba da sauran allawus.
Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya yi na’am da nadin Sagir Abdullahi Inde a matsayin sabon Sarkin Musawan Katsina, bayan rasuwar tsohon sarki Usman.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa yana sauraron masu zaben sarki a masarautar Zazzau su gabatar masa da shawarwarinsu kan sabon sarkin.
A kalla mutum 25 ne suka rasa rayukansu bayan ambaliyar ruwan da aka yi a kananan hukumomi 15 na jihar Bauchi a wannan shekarar, The Nation ta wallafa hakan.
Kwanaki uku bayan shan kashi a zaben gwamnan jihar Edo, dan takaran jami'yyar All Progressives Congress APC, Osagie Ize-Iyamu ya gana jiga-jigan jam'iyyar biyu.
Wata kotun gargajiya da ke zamanta a yankin Ile-Tuntun, jihar Oyo, ta raba wani auren shekara uku saboda katsalandan din uban miji a rayuwar auren dan nasa.
Labarai
Samu kari