Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Ana bukatar dukkan malamai da sauran ma su taimaka musu su koma bakin aiki daga ranar 3 ga watan Oktoba domin fara shirye-shiryen bude makarantu kamar yadda gwa
An daura auren Bashir Ahmad da sahibarsa Naeemah Bindawa, a ranar Juma'a, 25 ga watan Satumba, 2020. An daura auren ne a babban Masallacin Juma'a na G.R.A, jih
Ma'aikatan Shari'a karkashin Kungiyar Ma'aikatan Shari'a ta Najeriya, JUSUN, sun ce za su rufe kotunna a dukkan sassan kasar a ranar Litinin don biyaya ga umurn
Masarautar Zazzau na ci gaba da samun sakkonin ta’aziyya na babban rashi da suka yi na mutuwar Sarkinsu, marigayi Alhaji Shehu Idris daga lungu da sakon kasar.
Masu zaben sarki a masarautar Zazzau sun gabatar da sunayen mutane uku ga gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i domin zaban daya cikinsu matsayin sabon sarkin.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a gidan gwamnati a Abuja. Wannan shine ziyara ta farko da Obaseki ya kai wa Buhari bayan
Sojojin saman Najeriya na musamman na Operation Lafiya Dole sun lalata mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram sannan sun kashe da dama cikinsu a Bula Sabo da Dole.
Yarimomin masarautar Zazzau takwas sun aikewa masu zaben sarki wasikar niyyar son gadan kujerar marigayi, Alhaji Dr Shehu Idris, da ya rasu makon da ya gabata.
Wata Kungiyar ‘Yan Daura mai suna DEDA su na so a fara aikin yashe Kogin jihar Benuwai. Tun tuni aka ce za ayi wannan aiki, amma har yau ba a fara kwangilar ba.
Labarai
Samu kari