Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hotunan masallatai 4 kayatattu a fadin Najeriya
Breaking
Hotunan masallatai 4 kayatattu a fadin Najeriya
daga  Aisha Khalid

A kowacce jiha a Najeriya, ba'a rasa masallatai masu kyau. Musulumci yana daya daga cikin manyan addinai da mutanen Najeriya har da Afirika sukayi imani da shi.