Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Wani bakaniken kan hanya dake unguwar Nkwola Eziama a jihar Imo ya gudu da motar wadanda suka bashi gyara, kamar yadda wani mawaki ya wallafa ranar Asabar.
Hukumar jami'ar ilimi ta Ignatius Ajuru (IAUE) ta dakatar da wani malami, Dr Rowland Uchechukwu igwe sakamakon yi wa wata daliba ciki, shafin Linda Ikeji yace.
Gwamnoni sun kai karar gwamnatin tarayya a babban kotun koli na kasa. Sun ce dokar 0010 ta ci karo da tsarin mulkin kasar nan, don haka sai ayi fatali da ita.
Da yake zartar da hukunci a ranar Litinin, alkalin ya kama Sanata Elisha Abbo da laifin cin zarafin mace sannan ya umurce shi da ya biya mai karar miliyan N50.
A cikin ranakun karshen makon da ya gabata ne aka yi shagalin bikin hadimi na musamman ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai, Bashir Ahmad.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Nigeria da ta yafewa mawakin da aka yankewa hukuncin kisa saboda zarginsa da batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Majalisar ta c
Akwai rade-radin da ke yawo a kasar Zazzau cewa gwamnatin jihar tana hararo nada Yariman Zazzau, Munir Jafaru a matsayin sabon sarkin Zazzau, an tsananta tsaro.
Tsohon babban alkalan jihar Kano, mai shari’a Shehu Atiku ya rasu da yammacin ranar Lahadi, 27 ga watan Satumba bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Delta a ranar Litinin zai sauya sheka daga APC zuwa jam'iyyar PDP. Emmanuel Uduaghan, a cewar majiya mai tushe, zai koma PDP ne tare da du
Labarai
Samu kari