Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa

- Matashin hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya yi aure a ranar Asabar

- An daura auren a ranar Asabar da ta gabata a wani babban Masallaci da ke jihar Katsina kamar yadda addinin Islama ya tanada

- Bayan daura auren da aka yi, tawagar ango ta dauka amarya Naeemah Junaid Bindawa zuwa jihar Kano

A cikin ranakun karshen makon da ya gabata ne aka yi shagalin bikin hadimi na musamman ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai, Bashir Ahmad.

Matashin hadimin shugaban kasar ya aura rabin ransa, Naeemah Junaid Bindawa a jihar Katsina.

Bayan kamun da aka yi a ranar Juma'ar da ta gabata, an daura aure kamar yadda addinin Islama ya tanada a ranar Asabar a Masallaci.

Daga nan an dauka amarya inda aka zarce jihar Kano domin yin gagarumar liyafar cin abincin dare.

Jama' da dama sun samu halarta bikin yayin da 'yan uwa, masoya da abokan arziki suka dinga taya shi murna.

Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa
Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa. Hoto daga @BashirAhmad
Source: Twitter

KU KARANTA: Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya

Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa
Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa. Hoto daga @BashirAhmad
Source: Twitter

Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa
Kyawawan hotunan auren hadimin Buhari da kyakyawar matarsa. Hoto daga @BashirAhmad
Source: Twitter

KU KARANTA: Jerin kasashe biyar a duniya da suke da saukin samun aiki

A wani labari na daban, Bashir Ahmad, hadimi Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi watsi da rade-radin da ke ikirarin cewa ya yi amfani da jirgin Shugaban kasa a bikinsa.

Da farko dai mun ji yadda Ahmad ya angwance da amaryarsa Naeemah Junaid Bindawa, a jihar Katsina, a ranar Juma’a, 25 ga watan Satumba.

'Yan sa’o’i bayan bikin, sai wani rahoto ya dingi yawo a yanar gizo inda aka zargi Buhari da cin mutuncin kujerarsa ta hanyar tura jirgin Shugaban kasa don bikin hadimin nasa.

Amma da yake martani a shafin Twitter, hadimin Shugaban kasar ya ce rahoton ba gaskiyar ainahin abunda ya faru bane.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel