Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa ya naɗa Fatima Naseer (Teemahcool) a matsayin jami’ar kula da mata bayan ta ba da haƙuri kan dambarwar bidiyon ɗaga kamfai.
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2021 yayin wani zama na musamman da ya hada mambobin majalisar dattijai da na wakilai wuri g
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar COVID-19 ta sake harbin sabbin mutane 151 a fadin Najeriya ranar Juma'a.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake shiga wani ganawa da sifeto janar na yan sanda, IGP Mohammed Adamu da daren nan zanga-zangan da matasa ke yi na kuka da jami'ai
'Yan sanda sun balle kofar wani gida a Benin inda suka riski mutane 7 a mawuyacin hali. Mutum 1 daga cikinsu ya rasu, 6 kuma suna asibiti. Daily Trust ta tace.
Wani matashi mai suna Kabiru a ranar Juma'a ya fasa cikin majalisar dokokin tarayya inda ya shiga ofishin wani dan majalisar wakilai inda ya kwashe daloli.
Fadar shugaban kasa tace an sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan zanga-zangar da matasa ke yi saboda kashe-kashen da jami'an SARS keyi a kasar nan.
Da yake magana game da zanga-zangar da ake gudanarwa a kan neman rushe sashen hana fashi da makami na rundunar yan sanda, Mba yace wasu daga cikin jami'an su na
Ministan ya gargadi makarantu masu zaman kansu, inda ya ce kada su amshi kudin marantar zango na 3,kuma su tabbatar da cewa duk girman aji yara basu zarce guda.
Kamar yadda Enate Ogedegbe ya wallafa bikin sunan jariran a ranar Lahadi, 4 ga watan Oktoba, tare da wani Fasto Daniel Osierih, ya ce sai da matar tayi shekaru.
Labarai
Samu kari