Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Muhammadu Buhari ya na ganawa da tsohuwar Ministar kudi, Ngozi Okonjo-Iweala yanzu haka. Iweala ta sa labule da Shugaban kasar ne a kan takarar WTO.
Allah ya yi wa Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Mallaha, rasuwa a garin Gusau, a yau Litinin, 12 ga Oktoba.
An tsige Okiye ne biyo bayan wani kudiri da shugaban masu rinjaye na majalisar Hon. Henry Okhurobo ya gabatar, na bukatar tsige kakakin. Gidan talabijin na Chan
Mediagist sun wallafa wani bidiyo a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram, wanda yake nuna wata mata da ta hargitsa wani aure, inda ta tabbata ita ce matarsa.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki yankin Gundum Hausawa da ke garin Bauchi a ranar Lahadi, 11 ga watan Oktoba, sun halaka mutane biyu mace da namiji a harin.
Dalibai da ke karatu a makarantun babban birnin tarayya Abuja sun koma gidajensu bayan da malaman suka kore su daga azuzuwa. Malaman sun kori daliban ne saka
Hankula sun karkata akan bidiyon wata mata da tayi shiga irin ta amare a Las Vegas. A gefenta akwai kawayenta wadanda suka yi ado da wasu sutturu masu kala.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da canja wuraren ayyukan manyan sakatarorin gwamnatinsa takwas da kuma daukan sababbi sakatarori hudu.
Hadimin Buhari, Malam Bashir Ahmaad ya musanya zargin hannu a dakatar da Mai ba Ganduje shawara. Haka kuma Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya yi magana dazu.
Labarai
Samu kari