Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cewa a ranar 20 ga Yunin 2026 za a yi zaben cike gurbi a Kano, Kebbi, Ekiti, Enugu, Nasarawa a Najeriya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cewa a ranar 20 ga Yunin 2026 za a yi zaben cike gurbi a Kano, Kebbi, Ekiti, Enugu, Nasarawa a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Buhari ya assasa tubalin ginin jami'ar musulunci ta As-Salam Global University, Hadejia, mallakar kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'iqamatis Sunnah a Jigawa
Kungiyar Amnest International, ta ce rundunar 'yan sandan Nigeria ta kashe mutane 10 da ke zanga zangar #EndSARS. Matasan Nigeria na yin zanga zanga ne domin
Wata kungiyar farar hula, YIAGA Afrika, ta yi Allah-wadai da hauhawar sayen kuri'u da aka yi a zaben gwamnan jihar Ondo. A ranar 10 ga watan Oktoba, 2020 ne
Wasu yan ta'adda sun far ma al'umman wasu kauyuka uku a karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina, sun halaka mutane takwas tare da jikkata wasu uku a harin.
Kwamishinan ma'aikatar tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel A ruwan, ya raka wasu manyan jami'an tsaro zuwa wasu unguwanni 2 da 'yan bindiga suka kai hari.
Wani bidiyo mai ban dariya na wata budurwa da saurayin ta a wurincin abinci ya karade shafukan sada zumuntar zamani. Inda maza da dama sukayi ta yabawa jarumta.
Wani mutum dan Najeriya, shugaban kamfanin tsaro na Fionet, yace , don ya koyawa dansa, Uyiogosa makamar sana'a da kuma zama masa uba nagari, ya daukesa aiki.
Mutane da dama zasuso ace suna cin abinci da 'ya'yan itatu a gefensu, saboda abincin zaifi shiga. Amma wanne dalili ne zai sa mai bishiya yayi kokarin hana.
Shekaru 2 da sanarwar bacewar wata mata mai suna Angelica Gaitan, an samu nasarar ceto ta makon da ya gabata, bayan kwararowar gabar tekun arewancin Colombia.
Labarai
Samu kari