Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce ta kwace makaman da ke hannun jami'an sashen dakile fashi da makami FSARS na jihar. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, H
Sanatocin jam'iyyar hamayya a majalisar dattawa sun yi Alla-wadai da nadin Lauretta Onochie matsayin kwamishana a hukumar zabe ta kasa INEC da shugaba Buhari.
Zaharadden Sani, Jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), ya ce a tunaninsa kuskure ne jama'a su ke gudanar da zanga-zanga a kan jami'an 'yan
Akalla jami'an yan sanda biyar sun rasa rayukansu a mumuman hadarin motan da ya auku a titin Oba Ile, a Akure, birnin jihar Ondo ranar Talata, 13 ga Oktoba.
Kwamitin fadar shugaban kasa ta amince da bukatu biyar na masu zanga-zangar kawo karshen cin zarafi da zaluncin da 'yan sandan Najeriya ke yi babu dare ba rana.
Majalisar dattawa ta yi na’am da alkalan kotun daukaka kara su takwas wadanda shugaba Muhammadu Buhari ya mika don tabbatar da su a matsayin alkalan kotun koli.
Gwamnan ya yaba wa INEC bisa nasarar gudanar da zaben na ranar Asabar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Gwamnan wadda ya yaba wa ƙoƙarin hukumomin tsaro don tab
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe kuma shugaban rikon kwarya na jam'iyyar APC ya yi ba'a ga PDP mai adawa, ya ce suna jiran sakon taya murna na zaben Ondo.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi hadimarsa na Soshiyal Midiya, Lauretta Onochie, a matsayin daya daga cikin kwamishanonin hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC.
Labarai
Samu kari