Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu, ya kirkiri sabuwar runduna, Rundunar makamai da dabaru (SWAT) don maye gurbin 'yan sandan SARS. The Nation tace.
Gwamnatin tarayya da kungiyoyi kwadago sun yi yarjejeniyar amfani da harajin VAT wajen tallafin wutan lantarki ga yan Najeriya na tsawon watanni uku masu zuwa.
A lokacin da tsohuwar, mai tarin shekaru taje ofishin 'yan sanda don sanin halin da danta yake ciki, daya daga cikin 'yan sandan ya daga hannu ya sharara mari.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan ya tabbatar da rashin imani da cin zarafin da ake zargin jami'an rundunar 'yan sanda na SARS su ke yi wa jama'a. Ola
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya nuna adawarsa a ka rushe rundunar yan sandan SARS da gwamnatin tarayya ta yi sakamakon koke-koken al'umman kasar.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a kan zanga-zangar da matasa ke yi a fadin kasa domin nuna kyama a kan zalu
Mazauna garin sun ce ƴan bindigan sun ƙone gidaje masu yawa a kauyen sannan sun sace kayan abinci da wasu kayyakin. 'Yan bindigan sun kashe mutum takwas murus.
A yayinda ake ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman a ruguza rundunar SARS a fadin kasar, mun zakulo maku wasu abubuwan da ya kamata a kiyaye a yayin hakan.
Ministan noma, Muhammad Nanono ya fada hakan a ranar Talata a Abuja lokacin da ake wata tattaunawa dashi akan shirye-shiryen murnar ranar Abinci ta duniya
Labarai
Samu kari