Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Dandazon kungiyar matasa a jihar Kano sun gudanar da zanga-zagar goyon bayan sauya fasalin lamuran rundunar yan sandan SARS amma ba wai a soke ta ba gaba daya.
Sarki Ahmed Nuhu Bamalli ne sarki na farko daga gidan mallawa cikin shekaru 100, tun bayan rasuwar kakansa Sarki Alu Dan Sidi, wanda ya rasu a shekarar 1920.
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas ya ce gwamnatin jiharta ware kudi har naira miliyan 200 domin biyan diyya ga iyalan da jami'an rundunar SARS suka kashe.
Wani matashi dan Najeriya ya nemi auren masoyiyarsa a filin gangamin neman a kawo karshen rundunar SARS wadanda ake zargi da tozarta matasa a fadin kasar nan.
Shugaban majalisar dattawa ya ce zanga-zangar da ta barke a fadin kasar nan a kan cin zarafi da zaluncin da 'yan sanda ke yi, kwalliya ta biya kudin sabulu.
Wasu 'yan daba dauke da miyagun makamai sun kai wa 'yan Najeriyan dake zanga-zanga akan zaluncin da 'yan sanda ke yi a Abuja hari. Channels Tv ta wallafa haka.
Ƴan Zuru daga jihar Kebbi mazauna jihar Kaduna sun yi addu'a ta musamman ga marigayi Sarkin Zazzau Dr Shehu Idris da ya rasu a ranar 20 ga watan Satumban 2020.
Kamar yadda Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya wallafa a shafinsa na Twitter, Sabon Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Bamalli ya kai masa ziyara.
Ruwa ya tafi da yara 4 a lokacin da suke kokarin tsallake rafi daga gonarsu da take Kafin Doki a garin Sara dake karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa a arewa.
Labarai
Samu kari