Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna

Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna

- Gidan Mallawa sun yi murna marar misaltuwa tun bayan nada Sarki Bamalli a matsayin sarkin Zazzau

- Bamalli ne Sarki daga gidan mallawa na farko da yayi sarautar Zazzau cikin shekaru 100 tun bayan rasuwar kakansa

- Kakansa Alu Dan Sidi, ya rasu ne a shekarar 1920, tun daga nan ne sarautar ta bar gidansu, sai kuma wannan karon

Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna
Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna. Hoto daga @GovKaduna
Asali: Twitter

Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna
Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna. Hoto daga @GovKaduna
Asali: Twitter

KU KARANTA: Da duminsa: IGP ya kirkiri rundunar SWAT domin maye gurbin SARS

An nada sarki Bamalli a matsayin sarkin zazzau na 19, a ranar 7 ga watan Oktoban 2020.

An maye gurbin marigayi Dr Shehu Idris, wanda ya rasu a ranar 20 ga watan Satumbar 2020, bayan yayi shekaru 45 akan karagar mulki.

Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna
Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna. Hoto daga @GovKaduna
Asali: Twitter

Sarki Bamalli ne sarki na farko daga gidan mallawa cikin shekaru 100, tun bayan rasuwar kakansa Sarki Alu Dan Sidi, wanda ya rasu a 1920, kamar yadda masana tarihi suka sanar.

Sarki Bamalli ya rike mukamai da dama a Najeriya, a ciki akwai jakadancin Najeriya da yayi a ThaiLand.

KU KARANTA: FG za ta samar da ayyuka miliyan 5 a bangaren aikin noma - Minista

Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna
Hotunan ganawar Sarkin Zazzau da Gwamna Nasir El-Rufai a Kaduna. Hoto daga @GovKaduna
Asali: Twitter

A wani labari na daban, matakin rusa runduna ta musamman ta yaki da fashi da makami da aka yi ya jefa 'yan Najeriya cikin murna da jin dadi matuka.

Kafin daukar wannan matakin, wasu 'yan Najeriya sun dade suna kaiwa da kawowa tare da fafutukar neman rusa rundunar wacce aka dade ana zargi da cin zarafi, azabtarwa da kashe jama'a.

Mace mai kamar maza, Aisha Yesufu tana daga cikin jama'ar da suka debi shekaru suna son ganin an samar da mulkin da ya dace a kasar nan, kuma sunanta ya sake bayyana a 2014 wurin fafutukar ceto 'yan matan Chibok da aka sace.

Babban abinda ke banbantata da sauran 'yan gwagwarmaya shine yadda take zama cikin hijabinta a koda yaushe.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel