Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Kamar yadda Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya wallafa a shafinsa na Twitter, Sabon Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Bamalli ya kai masa ziyara.
Ruwa ya tafi da yara 4 a lokacin da suke kokarin tsallake rafi daga gonarsu da take Kafin Doki a garin Sara dake karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa a arewa.
Mun kawo jerin manyan ayyukan da za ayi wa ‘Yan Najeriya a shekara mai zuwa watau 2020. Ministar kudi ta bayyana yadda Gwamnatin tarayya za ta kashe kudin ta.
'Yan gudun hijirar guda 37 da basu dade da kubutowa ba daga hannun 'yan bindiga ba, yanzu haka suna zaune a sansanin gudun hijira dake Dalori birnin Maiduguri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala shirin rushe hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC da takwararta ICPC. Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan
Wani al'amari mai firgitarwa ya faru a ranar Talata, 13 ga watan Oktoba 2020, inda wasu mutane masu makamai suka yi wa 'yan Kano fashi. Jaridar Sahelian Times.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zuwa 2022 za ta hana shigo da madara cikin kasar kamar yadda ministan noma, Sabo Nanono ya bayyana a wani taro a birnin Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ta yanar gizo na 19 ranar Laraba, 14 ga Oktoba, a fadar shugaban kasa, Aso Villa, Abuja.
Jam'iyyar APC wacce ta sake lashe zaben gwamna jihar Ondo karo na biyu, ta kori mace daya da take da ita a majalisar dokokin jihar saboda zarginta da cin amana.
Labarai
Samu kari