Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Hon Armayau Abdul, dan majalisa ne mai wakiltar mazaba tarayya ta Dutsin-Ma da kurfi dake jihar Katsina, yayi amfani da kudinsa wurin gina makarantar sakandire.
Gwamnatin tarayyar ta amince da bude dukkan sansanonin horas da masu yi wa kasa hidima ta NYSC a ranar 10 ga watan Nuwamban 2020 a cewar ministan matasa, Dare.
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Abubakar Adamu, ya kaddamar da makarantar yaran 'yansanda mai azuzuwa 32 a Daura, jihar Katsina. Katsina Post ta wallafa.
Mace mai kamar maza ita ce wata matashiyar budurwa mai suna Fehintoluwa Okegbenle, ta samu wannan suna ne bayan ta tuka babur da kanta daga Lagas zuwa Abuja.
Ministan Sadarwa ta tattalin arziki na zamani, Dakta Isa Pantami ya sanar da cewa nan gaba za a wajabta wa ƴan Najeriya mallakar lambar shaidar ɗan ƙasa NIN.
Sabon sarkin Zazzau, Mai Martaba Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, ya ce buri da kuma alfaharin ko wani dan gidan sarauta shine ya zama sarki wata rana, ya gaji iyaye.
Dogo Gide, shugaban 'yan ta'adda dake jihar Zamfara, Arewa maso yammacin Najeriya, yace zasu cigaba da kai hari matukar sojojin sama sun cigaba da ragargaza.
Yanzu nan mu ka ji an hurowa Atiku wuta ya dawo da Ma’aikatan da ya sallama. ‘Yan kwadago za su janye aiki daga kamfanin idan ba a dawo da mutane aikinsu ba.
A wata takardar ranar Laraba, Sagir Musa, mukaddashin kakakin rundunar sojin Najeriya ya ja kunnen masu tada tarzoma da su kiyaye yin duk wani abu da zai cutar.
Labarai
Samu kari