Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Ahmed Musa wanda yake wasa a kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudi Arabia, yana daya daga cikin kwararrun 'yan kwallo a kasar nan. Ya kasance yana kwallo tuni.
Bashir Ahmad, hadiimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Aliyu Atiku Abubakar martani a wata wallafarsa a Twitter.
Rundunar sojojin Nigeriya ta kama Kumaor Fachii, da aka fi sani da Kwamanda wadda shine mataimakin marigayi dan fashi Terwase Akwaza da aka fi sani da Gana.
Wasu batagari, da ake kyautata zaton 'yan daba ne, dauke da makamai sun kai hari a kan wasu matasa da ke zanga-zanga a kan zaluncin da 'yan sandan rundunar SARS
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon jinjina da taya murna ga mai martaba sarkin Bauchi, Alhaji Rilwanu Suleiman Adamu, yayinda ya cika shekaru 50.
Haka zalika, za a horas da jami'an rundunar 'yan sandan shiyyar Arewa da Kudu maso Yamma a kwalejin horas da 'yan sandan sintiri da ke Ende, jihar Nasarawa da
Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya naɗa wani Ibo, Prince Chidebelu Cornelius Ewuzie a matsayin mashawarcinsa na musamman kan inganta alaƙa tsakanin al'umma
Wasu iyaye da dalibai a jihar Kaduna sun yi kira ga gwamnatin jihar Kaduna ta bi umurnin gwamnatin tarayya na bude makarantun firamare, sakandar da jami'o'i.
Gwamnatin jihar Kano ta tsayar da ranar 26 ga watan Oktoban 2020 a matsayin ranar da za ta buɗe makarantun gaba da sakandare bayan watanni bakwai suna rufe.
Labarai
Samu kari