Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, ya gargaɗi duka 'yan sandan Najeriya kan amfani da ƙarfi ga masu zanga-zangar lumana, ya ce suna da yanci.
Sabon salon da su ka dauka ya nuna cewa tabbas akwai siyasa a boye a cikin cigaba da gudanar da zanga-zangar, a saboda haka su sani: ya ishesu haka, su dakatar
Gwamnatin tarayya ta koka kan cewa daliban jami'o'in Najeriyan da ya kamata ace sun koma makaranta ne aka dauka suna zanga-zangan #EndSARS a fadin tarayya.
Kungiyar malaman jami'o'i da gwamnatin tarayya sun shiga ganawa a ranar Alhamis, da zummar kawo karshen yajin aikin da kungiyar ta shiga. Da farko, shugaban kun
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za a yi wa dukkan wadanda za su shiga sansanin masu yi wa ƙasa hidima, NYSC, gwajin cutar korona gabanin buɗe sansanonin.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da kudi N3.2 billion domin gudanar da zaben kananan hukumar jihar da aka shirya yi ranar 16 ga watan Junairu, 2021.
Masu iya magana kan ce guntun gatarin ka ya fi sari ka bani, hakan ce ta kasance ga wata mata, inda ta je shafin soshiyal midiya don nuna murnar mallakar mota.
Rundunar 'yan sandan jihar Osun da ke Osogbo a ranar Alhamis ta gurfanar da wata mata mai shekaru 45 mai suna Olayinka Obaado. Jaridar Daily Trust ta sanar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umurci ma'aikatan gwamnati da ke aiki daga gida tun watan Maris saboda korona su koma aiki ranar Litinin 19 ga watan Oktoba.
Labarai
Samu kari