Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara yayin wata arangama da suka yi da 'yan ta'adda a Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda yayin artabun da suka yi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara yayin wata arangama da suka yi da 'yan ta'adda a Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda yayin artabun da suka yi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
An kama wani sanata ɗan kasar Brazil yana boye kudi a tsakanin mazaunansa, yayin wani bincike da ƴan sanda ke yi don gano inda aka karkatar da wasu kudade da ak
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano (SEMA) tace mutum 54 ne suka rasa rayuwakansu yayin da gidaje 30,356 suka lalace saboda ambaliyar ruwa a damunar da ta
Wani dalibi mai shekaru 20 ya auri mata biyu cikin wata guda a West Lombok da ke yankin West Nusa Tenggara a kasar Indonesia.An rawaito cewa anyi bikin nasu ne
Wani rahoton jaridar The Nation ya nuna cewa dalibai da malaman wata makaranta mai zaman kanta dake unguwar Lekki, a jihar Legas sun kamu da mugun cutar Korona.
A kalla jami'an tsohuwar rundunar 'yan sandan masu yaki da fashi (SARS) guda 37 ne ake shirin sallama daga aiki kamar yadda The Punch ta ruwaito.Ana kuma tsamm
Rundunar mayakan saman Najeriya (NAF) karkashin atisayen Operation LAFIYA DOLE sun samu nasarar ragargaza wani sansanin yan ta'addan Boko Haram da ISWAP dake.
Wani malami a Jami’ar tarayya da ke Birnin Kebbi, jihar Kebbi ya rasu a makon nan. Har yanzu ba a san wadanda su ka kashe wannan matashi ‘dan shekara 38 ba.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Jos ta tsare wani ma'aikacin gidan gyaran hali mai suna Danladi Bako bisa zargin mallakar wani abu da ake zargin wiwi
kungiya mai rajin kare mutuncin Najeriya (Concerned Nigerians) ta yi Allah wadai da yunkurin shugaba Buhari na son nada Lauretta Onochie a matsayin kwamishiniya
Labarai
Samu kari