Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Hakika noma tushen arziki ne a wurin Eke William, wani dan Najeriya da ya kammala digirinsa akan harkar kasuwanci a jami’ar jihar Imo a shekarar 2016 amma ba ai
Legit.ng ta tattaro cewa gamayyar kungiyoyin yan fafutuka a jihar Yobe watau Network for Yobe Civil Society Organisations (NYCSO) ta baiwa Malam Kiri Umaru.
Wasu Ibo sun zo yankin Arewa domin su fara yakin neman zaben 2023 tun yanzu. A. Ezenwafor ya na ganin idan Ibo su ka hada-kai da sauran bangarori za su ci.
Ƴar majalisar jihar Ondo, Favour Tomowewo ta ce har yanzu tana nan daram a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, inda ta ce babu wanda ya kore ta daga APC.
Tsohon Alkalin Alkalai ya sha kashi a kotu a shari’arsa da Gwamnati. Wani Lauya ya na ikirarin an hana tsohon Alkalin Alkalan kudin sallamarsa daga bakin aiki.
Wani Bawan Allah ya fito ya yi cigiyar fiye da Miliyan 1. Wannan mutumi mai mata 2 da ‘Ya ‘ya 12 ya tsinci Miliyan 1.7, amma ya yi cigiya a garuruwan Yobe.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong ya yabi majalisar dinkin duniya akan kokarinta wurin kawo zaman lafiya a Najeriya, musamman a yankin arewa maso gabas.
Waikilan gwamnatin tarayya sunyi wani taro a ranar Alhamis a Katsina a inda sukayi magana akan yadda za’a bullowa matsalar rashin tsaro da rikicin dake arewa.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar ALhamis ya ziyarci karamar hukumar Jere inda ya raba kayan abinci ga iyalai 5,000 mabukata, ya duba wasu ayyuka.
Labarai
Samu kari