Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Hukumar EFCC ta ayyana neman Halimat Tejuosho ruwa a jallo kan zargin zambar ayyukan gwamnati, yayin da ƙungiyar City Boy Movement ta dakatar da ita.
A cikin wata sanarwa da hedikwatar tsaro ta fitar (DHQ), kanal Sagir Musa, kakakin rundunar soji ya ce kuskure a bayyana cewa an kaddamar da atisayen ne saboda
Wani babban tarihi na nahiyar Afrika da ba a iya mavewa da shi yana masaruatra Benin, gari mai matukar tarihi kuma har yanzu yana dauka hankalin jama'a da dama.
Hazikan sojojin Najeriya sun fafata da yan ta'adda a jihar Filato inda suka kashe mutum daya a cikinsu, sun kuma kwato makamai yayinda wasu suka tsere da rauni.
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce tsohon shugaban yankin yamma, Obafemi Awolowo, ya sanar da shi cewa ya ki aiki tare da shugaban kasan soja.
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya lissafa siffofin da ake bukatar jami'an sabuwar rundunar su cika gabanin fara basu horo daga ranar
Bayan ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Shugabannin majalisar dokokin kasar sun bukaci masu zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS da su daina.
Daliban jami'o'i karkashin inuwar kungiyar daliban jami'o'i ta kasa ta ce hakurinsu ya kare sakamakon dogon yajin aikin da kungiyar malamai masu koyarwa jami'a.
Ƴar gidan gwamnan Kano, Fatima Ganduje-Ajimobi ta magantu a kan zanga-zangar #ENDSARS da matasa ke yi don nuna rashin amincewa da zaluncin 'yan sanda a Najeriya
Babban Malamin kuma shugaban Malamai na ƙungiyar Izala(JIBWIS),Sheik Sani Yahaya Jingir,yayi iƙirarin cewa zanga-zangar kawo ƙarshen sashe na musamman mai yaƙi
Labarai
Samu kari