Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.

Shugaban arewa a Kudu, Alhaji Musa Saidu, ya bukaci 'yan kabilar Ibo da su manta da batun shugabancin kasa a 2023 idan suka kasa tabbatar da zaman lafiyar kasa.
Wasu mutane hudu a karkashin jagorancin wani mai suna Abdullahi Dogo sun shiga komar jami'an 'yan sandan jihar Neja bayan kamasu da kan mutumin da su ka tono ga
Gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola, ya bayyana cewa yan daban da suka kai wa ayarinsa hari a yayin zanga-zangar kawo kasrhen SARS, kashe shi suka so yi.
Wani dan sanda mai bayar da hannu a titi domin hana cunkoson ababen hawa a garin Calabar, ya sha karrama daga wajen matasa masu zanga-zanga saboda kwazonsa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmed Lawan ya dauki nauyin aurar da wasu marasa gata da marayu guda dari a kananan hukumomin Nguru da Karasuwa, Yobe.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar COVID-19 ta sake harbin sabbin mutane 113 a fadin Najeriya a ranar Asabar.
MSN Money kungiya ce da ke kula da hada-hadar kudi, hannayen jari, kadarori da kuma lamuni a duniya. Ta yi bincike a kan gine-gine 30 mafi tsada a fadin duniya.
Funke Egbemode, kwamishinan watsa labarai na jihar Osun, ta ce harin da aka kai wa gwamnan jihar Gboyega Oyetola a wurin zanga-zangar #EndSARS a Osogbo, babban
Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana a ranar Asabar cewa, Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da kafa kwamiti na musamman da rarraba kayan tallafi ga ja
Labarai
Samu kari