Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da lokacij fara jigilar maniyyata zuwa Saudiyya. Ta bayya cewa jirgin farko zai tashi a birnin Abeokuta.
Babban kotun jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa Sabon Gari karkashin jagorancin mai shari'a Kabir Dabo ta fara sauraron karar da aka shigar na kallubalantar
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
Kakakin rundunar sojin Najeriya, Musa Sagir yace Za'a fara kaddamar da shirin ganowa da kuma kamo masu watsa wasu labaran bogi a kafafen sada zumuntar zamani.
Karin mutum 133 sun harbu da cutar Coronavirus yayinda wasu biyu suka rasa ransu kamar yadda hukumar kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya ta sanar a jiya.
Wani faifain bidiyo da ya samu farin jini wurin jama'a a dandalin sada zumunta ya nuna yadda wasu batagari su ka balle gidan yari tare da sakin dumbin ma su lai
An dakatar da dalibai 20 'yan aji 4 dake babbar makarantar sakandire ta Loreto a Zimbabwe sakamakon kamasu da laifin lalata da juna watan Yulin wannan shekara.
Nakasa ba yana nufin karewar rayuwa ba, duk da konewar da Kechi Okwuchi ta yi sakamakon hatsarin jirgin sama bai hana ta ci gaba da yin harkokin rayuwarta ba.
A ranar Lahadi, Gwamnan jihar Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Dr Kayode Fayemi, yace hankalin takwarorinsa a tashe suke akan yunwa da damuwa.
Dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu yana zargin mai shari'a Ayo Salami, akan yada labarai akansa ba tare da saninsa ba. Jaridar Vanguard ta wallafa hakan.
Labarai
Samu kari