Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya ja kunnen matasan Najeriya akan kada su keta iyakar tsaro sakamakon zanga-zangar rushe SARS duk da gwamnatin tarayya ta gane.
Jami'an rundunar 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga a Abuja bayan sun yi kokarin shiga Fadar Shugaban kasa ta Villa ta kofar baya.
A yau da rana aka ji ofishin ‘Yan Sandan Ugbekun ya kama da wuta, ana neman shiga gidan yari a Oko. Yanzu nan mu ke samun wannan labari daga jaridar The Cable.
Wasu miyagu cikin masu zanga-zangar a kawo karshen rundunar yan sandan SARS a jihar Lagas, sun kai wa jami'an yan sandan RRS hari a yau Litinin, 19 ga Oktoba.
Jam'iyyar APC ta na ganin akwai lauje cikin nadi a tafiyar #EndSARS. Shugaban APC ya ce za a iya samun matsala idan aka yi sake da lamarin wannan zanga-zangar.
Neymar yana daya daga cikin fitattun 'yan kwallon kafa da ke da aji da kuma salo. Yana da matukar arziki kuma har yau yana daya daga cikin 'yan kwallon kafa.
Kungiyoyi 23 sun ce Allan-barin sai an tsige duka Hafsun Sojojin Najeriya. Vanguard ta ce gamayyar kungiyoyin su na rokon a canza Hafsun Sojoji, a nada Matasa.
Gwamnatin Godwin Obaseki na jihar Edo, ta saka dokar hana walwala na awa 24 bayan harin da wasu yan iska suka kai garin Benin a yayin zanga-zangar #ENDSARS.
Wata mutumiyar Neja-Delta ta zama Sojan ruwa a kasar Amurka. Hakan na zuwa ne bayan Kelechi Madu ya zama Minista a gwamnatin kasar Kanada a makon da ya shude.
Labarai
Samu kari