Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Hukumar kurkuku ta ce wasu sun fice daga gidan maza lokacin zanga-zangar #EndSARS. Har yanzu, NCS ba ta san adadin ‘yan gidan kurkukun da yanzu su ke waje ba.
Sojoji da 'yan sanda a sa'o'in farko na ranar Talata sun manage wasu yankuna da ke da kusanci da filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Kungiyar gwamnaonin Najeriya (NGF) ta ce za ta shawo kan dukkan bukatun da matasan Najeriya masu zanga-zanga a kan cin zarafi da kisan da 'yan sanda suke yi.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban kungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, ya kafa gidan rediyo a jihar Kano kuma ya nada tsohon dan jaridar BBC, Maude.
Daya daga cikin manyan sarakunan kasar nan, Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi, ya cika shekaru 82 a duniya kuma daya daga cikin matansa ta shirya masa shagali.
Wata kotun kasar Jamus ta yanke hukuncin hanawa wani Likita Musulmi hakkin zama dan kasa saboda ya ki hannu da hannu da matar dake bashi takardar zama dan kasa.
A yayin da zaben kasar Amurka na 2020 ke gabatowa, Legit.ng ta tattaro muku jerin motocin alfarma da Shugaba Trump ya mallaka. A gane cewa, wannan jerin motoci.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ) Bola Tinubu ya shiga sahun masu kira ga matasa su tsagaita zanga-zangar #END
A daidai wannan lokaci da wasu su ke cigaba da zanga-zangar #EndSARS a jihohi. Magoya-bayan Buhari za su nunawa ‘Yan #EndSARS yadda ake zanga-zangar gaske.
Labarai
Samu kari