Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige, ya ce gwamnati bata da halin samarwa matasa marasa ayyukan yi da suke yawo kwararo-kwararo a titi ayyukan gwamnati.
Wani shaidar gani da ido da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa yaron ya daka tsalle daga kololuwar babbar mota domin ya fada kan wata babbar mota da ta zo
Jarumar Kannywood, Rashida Abdullahi wacce aka fi sani da Rashida Maisa’a ta ce ita fa ba matar yara ba ce, don haka yara su guji cewa suna son ta da aure.
Bangare daya na jam'iyyar, wanda Sanata Kabiru Marafa ke jagoranta sunce zasu daukaka kara zuwa kotun koli akan hukuncin da kotun daukaka kara ta Sokoto tayi.
Gwamnatin jihar Legas ta umarci duk daliban jihar, na makarantar gwamnati da ta kudi, da su zauna a gida saboda tarzomar da masu zanga-zangar rushe SARS ake yi.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bai wa Sanata Ndume makonni uku da ya gabatar da tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa, Abdulrasheed Maina, bayan karbarsa.
Majalisa na so a soke dokar da ke sauraron kararrakin zabe wadda ke hana shugaban kasa da gwamnan da aka zaba, saboda gibin wani kwalin ilimi na abokan takara.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya fatattaki shugaban hukumar hakkin mallaka, Tony Jaja. An samu wannan labarin ne a wata takarda da kakakin ministan shari'a.
A rana irin ta yau Yakubu Gowon ya ke bikin kara shekara a Duniya. Mun kawo tarihin Janar Yakubu Gowon yayin da ya cika shekara 85 da haihuwa a yau Litinin.
Labarai
Samu kari