Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Rundunar 'yan sanda ta haramta duk wani nau'in tarurruka ko zanga zanga a fadin jihar Lagos daga ranar Talata 20 ga watan Oktoba. Haka zalika, rundunar ta ta
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kone wasu gine-gine a cikin sakatariyar karamar hukumar Ajeromi na jihar Legas.Sakataren watsa labarai na karamar hukumar
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi wadanda yake son a nada sabbin shugabannin hukumar lura da wutar lantarki a Najeriya watau NERC. Ya aike wasika majalisar.
Wata budurwa ta koka da mummunan halin da ta shiga bayan saurayinta da yayi mata ciki har na wata bakwai ta samu labaran bikinsa da wata budurwa daban da ita.
Ministan sadarwa, Chibuike Rotimi Amaechi, a rana Litinin, ya ce gwamnatin tarayya na shirin neman bashin dala bilyan 11 domin gina layin dogon Legas-Calabar.
Majalisar Dattawa, a ranar Talata ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa 'yan Najeriya jawabi nan take a kan zanga-zangar da matasa ke yi a jihohin kas
Masu zanga zangar #EndSARS a garin Waru, gundumar Apo, birnin tarayya Abuja, sun kashe wani mutumi ta hanyar dukansa da katagon 2-by-2. Haka zalika, rahotann
Shugabannin ASUU da gwamnatin tarayya sun tattauna akan yajin aikin malaman jami'o'i, kuma daga yadda al'amara suke tafiya, malamai na duk shirye-shiryn komawa.
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kona ofishin 'yan sanda da ke Apapa Iganmu a jihar Legas kamar yadda The Punch ta ruwaito. Lamarin ya faru ne ranar Talata.
Labarai
Samu kari