Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Gwamnatin tarayya za ta cigaba da matsanta wa 'yan ta'adda da masu laifuka da ke barazana ga tsaron cikin gida, Shuaib Belgore, babban sakatare ma'aikatar yace.
Kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'i (ASUU) reshen jami'an Ahmadu Bello da ke Zaria, ta dauka alwashin cigaba da yajin aikinta sanna ta yi watsi da bukata.
Tun a jiya da dare aka ji gwamnan jihar Legas ya yi magana game da kashe-kashen da aka yi a Yankin Lekki. Gwamna Sanwo-Olu ya garzaya asibitoci tun a jiyan.
Kungiyar makiyaya ta Meyetti Allah (MACBAN) ta bayyana aniyarta ta sake duba irin barnar da 'yan ta'adda suka yi a yankin kudu wanda tace suna fakewe da sunansu
Tun kafin shiga shugaba Trump siyasa, ya kasance hamshakin dan kasuwa kuma yana da dukiyar da ta kai dala biliayn 2.5 kamar yadda mujallar Forbes ta bayyana.
An fara magana game da kashen-kashen 'Yan #EndSARS da aka yi a Lekki, Legas. Hillary Clinton da Rihanna sun yi maza sun Allah-wadai da kashe masu zanga-zanga.
Masarautar Zazzau ta taba samun jarumar zakakurar bassarakiya mai suna Amina. Jarumar ta goge a fannin yaki kuma ta jagoranci tawagar mayaka 20,000 a kasarta.
Kimanin kwana biyu kenan da zanga-zangar lumana da aka fara domin nuna adawa da rundunar SARS ta rikide zuwa kazamin rikici a wasu jihohi da kuma birnin tarayya
Zangar-zangar lumana da aka fara domin neman a rushe SARS ta rikide zuwa rikici a sassan Nigeria sakamakon hakan ne IGP ya bayar da umarnin baza wasu jami'ai.
Labarai
Samu kari