Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana tsarin da yake son ya kawo a kasar nan. Atiku ya ce ya yi dana sanin rashin goyon bayan tsarin a baya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana tsarin da yake son ya kawo a kasar nan. Atiku ya ce ya yi dana sanin rashin goyon bayan tsarin a baya.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba za ta maido tallafin man fetur duk da tashin farashin man fetur a kasuwanni. Wale Edun ya ce za a tallafawa talaka.
Tashin hankali ya barke a karamar hukumar Irewole dake jihar Osun, a ranar Litinin, 26 ga watan Oktoba, bayan wasu 'yan ta'adda sun yi bata-kashi da sojoji.
Rundunar sojin Najeriya karkashin OperationSahel Sanity a ranar Litinin ta sanar da ayyukan da tayi jihar Katsina da arewa maso yamma na kasar nan a wata biyu.
Wata mata mai matsakaicin shekaru ta tsinke mazakutar mijinta a kan zarginsa da dirkawa wata budurwa ciki a yankin Appawa, wani bangare na Lau a jihar Taraba.
Teslim Folarin, dan majalisa mai wakiltar mazabara Oyo ta tsakiya, ya ce karnukansa duk suna cikin keji, lamarin da yasa basu yagalgala naman wadanda ke sata.
Rundunar 'yan sandan jihar Kwala da na Cross River sun cafke barayin kayayyaki 244 a jihohin. Kamar yadda 'yan sanda suka ce, an kama wasu barayin da kayayyaki.
Rahoto ya nuna cewa tashin hankali ya barke a yankin Abakaliki, wato babbar birnin jihar Ebonyi, yayinda wasu bata gari suka cinna wa ofishin yan sanda a wuta.
NBC ta dade da gargadin kafafen yada labarai da ke Najeriya a kan su yi taka tsan-tsan da irin rahotannin da zasu yada yayin zanga-zanga domin gudun tunzura jam
Ministocin tsaro da na gona sun bukaci sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero da ya shiga tsakani domin kawo karshen zanga-zangar da matasa ke yi a fadin Jihar.
Tsohon shugaban kasar Amurika, Barack Obama, ya yi ta fafutukar neman nakansa tun bayan saukarsa karagar mulkin Amurka. Ya tara dukiya mai tarin yawa bayan.
Labarai
Samu kari