Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 119 ranar Juma'a a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Laraba ya kai jimillan wadanda.
Dakarun sojojin Najeriya sun lallasa yan ta'addan Boko Haram a yayinda suka yi yunkurin kai hari sansaninsu na Damboa, jihar Borno sun halaka 16 daga cikinsu.
Ana tsaka da raba kayan tallafi a ranar Litinin wasu bata-gari suka dakatar da lamarin, daganan suka kwashe kayan tas sukayi awon gaba dasu, Daily Trust ta ce.
A makon da ya wuce, an samu wasu ‘Yan iskan Gari da su ka auka wa Sakatariyar APC a Jihar Delta. Bata-garin sun yi yunkurin ruguza Hedikwatar Jam’iyyar APC.
Daruruwan matasa a ranar Litinin sun yi watsi da dokat ta-bacin da aka saka a Jalingo, sun kutsa tare da tarwatsa kayyayakin aiki na gidan rediyon jihar Taraba.
Ministan ma'aikatan tallafi da jin kan 'yan kasa, Sadiya Umar Farooq ta ce ta yafe wa duk wadanda suka zargeta da boye tallafin rage radadin korona a kasar nan.
Mun kawo tarihin Madam Dame Patience Jonathan yayin da ta cika shekara 63. Za ku ji wasu abubuwa da ba ka sani ba da game da Mai dakin tsohon Shugaban kasar.
Bayan Jami'an tsaro sun fara bincike gidaje don nemo dukiyoyin gwamnati da na mutane wadanda aka sata, bata-gari sun fara yaddar da kayan a bololi da kuma wasu.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce bidiyon da aka samu ya nuna cewa rundunar sojin Najeirya ne suka yi harbe-harben Lekki toll gate a jihar Legas.
Labarai
Samu kari